Siyasar Kano
A labarin nan, za a ji cewa ficewar tsohon ɗan takarar gwamnan Kano, Nasiru Yusuf Gawuna ta fara taba APC, an fara samun masu barin jam'iyyar zuwa ADC.
Jagora a APC reshen jihar Kano ya bayyana cewa ba za su zaɓi jam'iyyarsu a kakar zaɓen Gwamna na 2027 da ke zuwa ba, za su canja Abba Kabir Yusuf.
'Yan siyasa da suka hada da nasiru Yusuf Gawuna, Aminu Abdulsalam Gwarzo, Yaya Bauchi Tongo da sauransu sun shiga ADC bayan sauya shekar Rabiu Musa Kwankwaso.
A labarin nan, za a ji cewa Abdullahi Tijjani Gwarzo, tsohon Minista wanda Shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya magantu kan barin jam'iyyar APC.
A labarin nan, za a ji cewa Hon. Adamu Aliyu na APC ya bayyana cewa suna sane da tasirin da Kwankwaso ya ke da shi a siyasar Kano, kuma shakka babu, sun fara shiri.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Shugaban APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje da gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf sun yi zaman dare game da matsalolin siyasar Kano.
Tsohon dan takarar gwamnan jihar Kano a zaben 2023, Salihu Tanko Yakasai, ya yi magana kan siyasar Kano. Ya ce Tinubu ba zai iya yin abin da ya yi a Legas ba.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna, ya fice daga jam'iyyar APC tare da komawa ADC a hukumance domin tunkarar babban zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa ADC mai hamayya da jam'iyya mai mulki ta sanar da cewa adadin mutanen da ke rajista ya yi tashin gwaron zabo daga sauya shekar Kwankwaso.
Siyasar Kano
Samu kari