Siyasar Kano
APC ta ce tana shirye kan zaben kananan hukumomi da za a yi a Kano a ranar 24 ga Oktoba. APC ta bukaci hukumar zabe ta Kano ta mata adalci yayin zaben.
Wasu fitattun jaruman Kannywood sun koma APC a jihar Kano. Hakan na cigaba da kawo ci baya ga siyasar Abba Kabir Yusuf a Kano. Barau Jibrin ya karbi jaruman.
A wannan labarin, gwamna Abba Kabir Yusuf ya karbi tubabbun yan siyasa daga jam’iyyun adawa guda biyu, inda su ka yi sauyin sheka zuwa jam’iyyar NNPP.
A siyasar Kano, mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin ya sake karbar wasu manyan yan siyasa daga jam'iyyun PDP da NNPP, ciki har da matan Kwankwasiyya.
Mai ba Abba Kabir Yusuf shawara ya ajiye mukami daga gwamnatin Kano ya koma APC. Sanata Barau Jibrin ya ce hakajn zai taimaka wajen kowo cigaba a APC.
A wannan labarin, mazauna unguwar Zango dake karamar hukumar Rimin-gado a Kano sun shiga tashin hankali bayan wani al'amari da ya afku a garin a ranar Asabar.
Jam’iyyar adawa ta APC a Kano ta bayyana cewa za ta sa ido kan yadda gwamnatin Abba Kabir Yusuf za ta yi amfani da tallafin gwamnatin tarayya a jihar.
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje ya kaddamar shirin rabon tallafi ga matasa maza da mata na jihar Kano.
Gwamnatin Kano ta bayyana cewa daliban firamare da sakandare za su koma makaranta a ranar 17 ga Satumba yayin da ta ba da hutun Mauludi a fadin jihar.
Siyasar Kano
Samu kari