Siyasar Kano
A labarin nan, za a ji cewa Murtala Sule Garo, sabon mataimakin gwamnan Kano da majalisar dokokin jihar ke ƙoƙarin tantance wa ya yi magana a karon farko.
An fitar da wasu dalilai da ake ganin cewa sune suka sanya Abba Kabir Yusuf daukar Murtala Sule Garo ya ba shi mataimakin gwamnan Kano duk da zarge-zarge.
Majalisar dokokin Kano karkashin jagorancin Rt. Hon. Isma'il Jibril Falgore ya nada kwamitin wucin gadi da zai tantance sabon mataimakin gwamna, Murtala Garo.
Jam'iyyar ADC ta samu karuwa bayan wasu 'yan majalisar wakilai daga jihar Kano sun sauya sheka zuwa cikinta. 'Yan majalisar sun sauya sheka ne daga NNPP.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya naɗa Murtala Sule Garo 'Commander' a matsayin Mataimakin Gwamnan Kano a yau 22 ga Afrilu, 2026, domin ƙarfafa gwamnatinsa.
Abba Kabir Yusuf ya zabi Murtala Sule Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan Kano bayan murabus da Aminu Abdulsalam Gwarzo ya yi. Ya tura sunan shi majalisa.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi maraba da sauya shekar tsohon gwamnan, Malam Ibrahim Shekarau, ya ce hakan ya karawa jam'iyyar APC karfi da goyon baya a Kano.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC daga PDP. Shekarau ya taba sauya sheka zuwa jam'iyyun a baya.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekaru ya yi murabus daga jam'iyyar adawa ta PDP, kuma ana hasashen zai yi birki ne a jam'iyyar APC mai mulki.
Siyasar Kano
Samu kari