Siyasar Kano
Mustapha Rabiu Musa Kwankwaso, ɗan tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya zama ɗan takarar mataimakin gwamna na jam'iyyar NDC a zaɓen 2027 da ke tafe.
Babban ɗan tsohon mataimakin gwamnan Kano kuma ɗan takarar gwamna na NDC, Mujahid Aminu Abdussalam Gwarzo, ya kai ƙarar mai magana da yawun Gwamna Abba Yusuf.
Dan takarar gwamnam jihar Kano a karkashin inuwar jam'iyyar NDC, Aminu Abdulsalam Gwarzo, ya zabi yaron Kwankwaso a matsayin abokin takararsa a 2027.
Jam'iyyar NDC mai adawa a Najeriya ta yi magana kan batun cewa madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar ficewa daga cikinta.
Mai magana da yawun bakin gwamnan jihar Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya yi zarge-zarge kan madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da sauye-sauyen a mukamanasu ba gwamna Abba Kabir Yusuf shawarwari, inda aka ɗaga likkafar wasu tare da yin sababbin nade-nade.
Rabiu Kwankwaso ya bayyana cewa kofar shi a bude take wajen yin sulhu da Abba Kabir. Ya ce sun yi sulhu da Ganduje a baya duk da abubuwa marasa dadi da suka faru.
Tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana kan sabanin da ake samu tsakanin 'yan Kwankwasiyya da mutanen Atiku Abubakar a kafar sadarwa.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, na tattaunawa domin komawa jam'iyyar ADC. Nasiru Gawuna na son samun tikitin takara.
Siyasar Kano
Samu kari