Siyasar Kano
A labarin nan, za a ji cewa tsohon dan takarar gwamna a Kano, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ya sanar da ficewa daga jam'iyyar hamayya ta ADC zuwa NDC a Kano.
A labarin nan, za a ji cewa gungun yan daba sun yi aika-aika a Kano jim kadan bayan rantsar da mataimakin gwamna Murtala Sule Garo inda mutum 5 suka rasu.
A labarin nan za a ji cewa mataimakin gwamnan Kano Murtala Sule Garo ya ja manyan APC zuwa garin Gwarzo inda aka taro Hayatu Gwarzo zuwa jam'iyya mai mulki.
Matasan ƙungiyoyin ɗalibai a jihar Kano sun ƙi amincewa da yunƙurin maye gurbin AA Zaura da Malam Ibrahim Shekarau a takarar Sanatan Kano ta Tsakiya.
Babbar alkalin jihar Kano ta rantsar da Murtala Sule Garo a matsayin mataimakin gwamna a taron da Gwamna Abba Kabir ya jagoranta a fadar gwamnatin jihar Kano.
Tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana Kwankwasi da tsuntsun siyasa saboda yadda yake yawan canza jam'iyya a tarihin siyasarsa.
Dakta Abdullahi Ganduje ya amince da Muhammad Sanusi II a matsayin Sarkin Kano a karon farko yayin rantsar da Murtala Sule Garo a gidan gwamnatin jihar.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Aminu Abdulsalam Gwarzo, ya yi murabus daga jam'iyyar ADC. Aminu Abdulsalam ya godewa shugabannin jam'iyyar ADC.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban jam'iyyar NDC reshen jihar Kano, Hon. Mai Riga ya zargi shugaban Kwankwasiyya, Rabi'u Musa Kwankwaso da nuna ƙarfi.
Siyasar Kano
Samu kari