Siyasar Kano
'Yan majalisar wakilai na jam'iyyar NNPP sun fito sun yi bayani kan jita-jitar da ke cewa suna shirin sauya sheka daga jam'iyyar zuwa wasu jam'iyyu.
Manyan kusoshin APC da suka hada da shugaban jam'iyyar Nentawe Yilwatda, Abdullahi, Ganduje da Sanata sun halarci sauya shekar 'yan majalisar NNPP zuwa APC.
A labarin nan, za a ji yadda tsofaffin gwamnonin Kano da ke da zafin adawa da juna, Sanata Rabi'u Musa Kwankwasi da Dr. Abdullahi Umar Ganduje sun hadu Abuja.
Jam'iyyar APC mai adawa a jihar Kano ta gamu da koma baya bayan wasu daga cikin mambobinta sun fice daga cikinta. Tsofaffin 'yan APC din sun koma NNPP.
Ofishin mataimakin gwamnan Kano ya tabbatar da cewa an kama direba da ake zargi da satar motar Hilux a gidan gwamnatin Kano, ya fara bada hadin kai.
A karon farko tun bayan gudanar da zaɓen 2023 a Kano, Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano da tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje sun hadu a jihar.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau murnar cika shekara 70 a duniya, ya tuna gudummuwar da ya bayar.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru da Bebeji, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa ya sanar da fita daga NNPP da Kwankwasiyya zuwa APC a Kano tare da goyon bayan Tinubu.
'Yan sanda sun tsare wasu matasa biyu yan NNPP bisa zargin taba kimar shugaban karamar hukumar Tofa, Hon. Yakubu Ibrahim Addis a shafin Facebook.
Siyasar Kano
Samu kari