Siyasar Kano
Dan Majalisar Tarayya a Kano, Abdulmumin Jibrin ya bayyana takwaransa a Majalisar Wakilai, Alhassan Doguwa a matsayin barazana ga zaman lafiyar jihar.
Yayin da aka tafka barna a Kano yayin zanga-zanga, Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya koka kan rawar da jami'an tsaro suka taka kafin faruwar hakan a jihar.
Abba Kabir Yusuf zai kashe kudi sama da N268m ga masu ba shi shawara da ma'aikatar sufuri a fadin jihar. Ya ce aikin zai taimaka wajen inganta aikin gwamnati.
Rundunar ‘yan sanda ta sanar da kama wasu ‘yan kasashen waje da ke daukar nauyin masu zanga-zanga suna daga tutar kasar Rasha a Kano. Bayanai sun fito.
Gwamnatin Kano ta ce ta sassauta dokar hana fita ta awa 24 da ta sanya a fadin jihar. Gwamnatin jihar ya ce yanzu dokar za ta fara aiki 6 na safe zuwa 6 na yamma.
Iyalan wani matashi dan shekara 25 mai suna Bashir Muhammad sun nemi gwamnati da ta yi masu adalci tare da bin kadin jinin dan uwansu da jami'an tsaro suka kashe.
Gwamnatin Kano za ta kafa kwamitin shari’a domin yin cikakken bincike kan yadda hukumomin tsaro suka gudanar da ayyukansu a lokacin zanga-zanga a jihar.
Talakawa za su iya koro wasu 'yan majalisa da sanatoci saboda Tinubu. Da kamar Abba Hikima ya goyi bayan shirin, ya ce duk 'dan majalisar da ya saba bai da amfani.
Bashir Alhassan mai shekara sama da 60 ya na cikin wadanda suka fita zanga-zanga a Kano. Tsohon ya shaidawa Legit abin da ya fitar da shi kan tituna a shekarunsa.
Siyasar Kano
Samu kari