Siyasar Kano
Jagoran NNPP na kasa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya taya Gwamna Abba Kabir Yusuf murna bisa karrama shi da lambar yabo saboda yadda yake kwatanta adalci a Kano.
Tsohon shugaban hukumar PCACC, Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado ya kubuta daga hannun yan sanda bayan kama shi ranar Juma'a a ofishinsa da ke Kano.
Gwamnatin jihar Kano ta nuna damuwarta matuka kan yadda 'yan sanda suka cafke tsohon shugaban hukumar PCACC, Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado jiya.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya samu goyon baya kan takarar gwamnan jihar Kano. Tsofaffin ciyamomi sun goya masa baya.
Kwamishinam Ganduje, Garba Muhammed ya bayyana cewa gwamnatin Kani ta kware a surutun baka ba tare da aiki a zahiri ba, an fara maida masa martani.
Tsohon shugaban APC kuma tsohon gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa gwamnatin Abba ta gaza shiyasa take nema. Wanda za ta dorawa.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Hukumar Tallace-Tallace da Saka Alamu ta Kano, Kabiru Dakata ya zargi tsohon gwamna Abdullahi Ganduje da yi wa Kano zavin kasa.
Babbar kotun Kano ta dage shari'ar zargin cin hanci da almundahana da ake wa tsohon gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Ganduje, matarsa, danss da wasu shida.
Bashir Ahmad, tsohon hadimin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi tir da yunƙurin tsohon gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje na yi wa hukumar Hisbah kishiya.
Siyasar Kano
Samu kari