Siyasar Arewa
Gwamnatin Najeriya ta sake cire sunayen wadanda ta yi afuwa bayan da aka yi ta sukar jerin wadanda aka bayyana za a sake daga magarkama a Najeriya.
Hadimin gwamnan Taraba ya tabbatar da cewa Gwamna Agbu Kefas zai sauya sheka zuwa APC domin samar da karin ayyukan ci gaba daga gwamnatin tarayya.
A labarin nan, za a ji cewa wata babbar matsala ta tunkaro jam'iyyar hamayya ta ADC reshen jihar Adamwa, inda manyan jam'iyyar uku ke takaddama a kan shugabanci.
Jam'iyyar ADC ta yi sababbin nade-nade a jihar Kaduna, Sanata Nenadi Usman ta zama shugaban jam'iyyar hadaka a shirye-shiryen tunkarar babban zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Ministan, Kabiru Tanimu Turaki ya samu damar mika fam ga jam'iyyar PDP domin tsayawa takarar shugaban jam'iyya.
Dan majalisar tarayya daga jihar Sokoto, Abdussamad Dasuki ya sanar da cewa ba zai sake tsayawa takarar Majalisar Wakilai a 2027 ba, domin bai wa matasa dama.
Gwamna Abdullahi Sule na Nasarawa ya ce Muhammadu Buhari ya kewaye kansa da masu kwaɗayi da suka rinka yaba masa amma suka watsar da shi bayan ya bar mulki.
Jigon APC daga Jigawa, Abdullahi Mahmood Garun Gabas ya ce Gwamna Umar Namadi ya gurgunta jam’iyyun adawa a kananan hukumomi 27 da ke jihar saboda ayyukansa.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa zaben Kabiru Tanimu Turaki a matsayin wanda suke goyon bayan ya zama shugaban PDP ya halatta a doka.
Siyasar Arewa
Samu kari