Shugaban Sojojin Najeriya
Rundunar sojin Najeriya ta yi taro domin tattaunawa kan neman goyon bayan yan kasa a jihar Kano. Rundunar ta bukaci'yan jarida da su rika kawo sahihan labaru.
Gwamnatin tarayya ta bakin rundunar sojin saman Najeriya ta ce za ta mallaki sababbin jiragen sama guda 50 domin karfafa yaki da ‘yan ta’adda a fadin kasar
Hukumar sojojin Najeriya ta tabbatar da aniyarta na tura dakaru kasar Gambia domin taimaka mata wurin wanzar da zaman lafiya da kare lafiyar al'umma.
Wata kungiya mai zaman kanta ta bukaci shugaban kasa Bola Tinubu ya sanya wa'adi ga shugabannin tsaro kan magance matsalar tsaro a Najeriya baki daya.
Rundunar sojin Najeriya ta ba da umurnin gaggawa kan binciken jami'anta da suka ci zarafin farar hula a Legas. Laftanal Janar Taoreed Lagbaja ne ya ba da umurnin
Rundunar sojojin kasar nan ta sake samun nasara kan ‘yan ta’adda a jihar Kaduna inda aka fattake su daga yankuna da dama tare da kashe miyagu biyu daga cikinsu.
Rundunar sojojin Najeriya ta yi magana kan kisan da aka yi wa sojoji a jihar Abia. Rundunar ta ce za ta mayar da martani mai zafi kan wannan mummunan danyen aikin.
Wasu 'yan ta'addan ISWAP sun bawa jama'ar garuruwan dake karamar hukumar Kukawa a jihar Borno zabin ko dai su bar gidajensu ko a kashe saboda zargin cin amana
A safiya yau Alhamis yan haramtacciyar kungiyar IPOB suka kaiwa sojojin kasar nan hari tare da kashe jami'ai 4 a cikinsu tare da kona ababen hawa.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari