Shugaban Sojojin Najeriya
A labarun nan, za a ji cewa wasu dakarun sojoji sun ci karo da wani mutum mai suna Lawal Sani a hanyarsu da dawowa daga sintiri, an gano shi da zama dan bindiga.
A labarin nan, za a ji cewa wata yar shekaru 28 mai juna biyu ta gamu da jami'an tsaro a lokacin da ta dauko kaya niki-niki za ta kai wa Boko Haram.
Dakarun sojojin Najeriya na rundunar Operation Hadin Kai sun samu nasarar cafke wani dan ta'addan ISIS a Borno. Ana ci gaba da gudanar da bincike.
A labarin nan, za a ji cewa Barista Bulama Bukarti ya lissafo jerin daliban da aka sace a jihar Borno, har da wadanda aka sace rana daya da na Oyo.
A labarin nan, za a ji yadda wata marya ta rasa rayuwarta tana cikin gida a lokacin da Boko Haram da sojojin kasar nan suke gwabzawa a jihar Borno.
Matashi ma fafutuka a kafafen sada zumunta Justice Crack ya musanta zargin Ministan Tsaro Christopher Musa cewa ya umarci sojoji su cire nama daga abincinsu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi zama na musamman da hafsoshin tsaron Najeriya a fadar shugaban kasa tare da jami'an leken asiri, Ribadu da sauransu.
A labarin nan, za a ji cewa Janar Christopher Musa mai ritaya ya sanar da hakikanin abin da ya hana a yi fito na fito da yan bindiga a jihar Oyo.
Gwamnatin jihar Sokoto ta kaddamar da kayan yaki da suka hada da motoci da babura domin cigaba da yaki da yan bindiga karkashin Ahmad Aliyu Sokoto.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari