Shugaban Sojojin Najeriya
Yakubu Gowon yana da labarin akwai shirye-shiryen yi masa juyin mulki. Shugaban kasar bai yarda ba saboda kusancinsa da wanda aka ce zai kifar da gwamnatinsa.
Rundunar sojin Najeriya ta yi martani ga Nuhu Ribadu inda ta ce babu wani jami’in soji da ke taimaka wa ‘yan ta’adda, ‘yan fashi da sauran masu addabar kasar.
Rundunar sojojin kasar nan ta jaddada matsayarta na kai farmaki har maboyar yan ta'addan da su ka addabi jama'a, musamman a Arewa maso Yammacin kasar nan.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta musants rahotannin da ke yawo kan cewa ta nada mukaddashin hafsan sojin kasa. DHQ ta ce ko kadan ba ta yi wannan nadin ba.
An nada Abdulsalami Bagudu a matsayin mukaddashin babban hafsan soji yayin da Laftanar Janar Taoreed Lagbaja ke samun hutu. Rundunar ta yi karin bayani.
Rundunar sojojin Nigeriya ta musanta labarin da ake yadawa cewa hafsanta, Laftanar-janar Taoreed Lagbaja ya rasu a wani asibiti da ke kasar waje.
Ana ta yada labarin cewa hafsan sojojin Najeriya, Laftanar janar Taoreed Lagbaja yana fama da matsanancin rashin lafiya wanda har an fara neman kujerarsa.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda a yankin Arewa maso Gabas na Najeriya. Sojojin sun kuma kwato tarin makamai masu yawa.
Gwamnatin Najeriya ta kulla cinikin jiragen yaki 34 a kasar Italiya domin cigaba da yaki da yan bindiga. Jiragen yaki biyu sun iso Najeriya a halin yanzu.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari