Shugaban Sojojin Najeriya
Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da nasarorin da aka samu wajen yakar 'yan ta'adda da jiragen sama marasa matuka a Arewa maso Gabas, tana aiki tare da hukumomi.
A labarin nan, za a ji cewa binciken rundunar tsaron Najeriya ta gano shirin da aka yii wani jarumin Nollywood, Stanley Amadi na kifar da gwamnati.
Jami'an sojin Najeriya 16 da aka kama bisa zargin yunkurin juyin mulki wa Bola Ahmed Tinubu za su fuskanci hukuncin kia idan kotu ta tabbatar da laifinsu.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana shirin tura tsofaffin sojoji domin kare wuraren da ba gwamnati ke iko da su ba, don inganta tsaro da tattalin arziki.
An samu bayanai game da yadda aka shirya yunkurin juyin mulki a Najeriya domin kifar da shugaba Bola Ahmed Tinubu da wasu manyan a shekarar 2025.
Wata kungiyar rajin kare dimokuradiyya a jihar Nasarawa ta ce sojojin da aka tsare bisa zargin shirya juyin mulki a Najeriya ba su da lafiya, ana so a sake su.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar tsaron Najeriya ta kammala bincike a kanzargin rashin da'a da ake zargin sojojin kasar da yunkurin aikata wa.
Dakarun Najeriya sun kai farmaki kan 'yan Boko Haram a Timbuktu Triangle, inda suka ruguza kurkukun da Boko Haram ke tsare mutane a dajin tare da kashe wasu.
Kwamandan rundunar Operation Hadin Kai, Manjo Janar Abdulsalam Abubakar, ya bayyana yadda taimakon Amurka ke taka rawa a yaki da 'yan ta'addan Boko Haram.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari