Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Gwamna Dikko Umaru Radda ya fitar da sanarwa game da rasuwar Shehu Dahiru Usman Bauchi. Radda ya ce za a dade ana tunawa da gudumawar malamin Tijjaniyyar
Shugaban malaman kungiyar Izala, Dr Ibrahim Jalo Jalingo ya yi ta'aziyyar rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi. Mutane sun yi martani bayan maganar Dr Jalo.
Rahotanni sun bayyana cewa za a gudanar da jana'izar fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi a ranar Juma'a, 28 ga Nuwamba, 2025.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya yi alhinin rasuwar fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Bauchi, ya ce ba za a manta da alherinsa ba.
An sanar da rasuwar babban Shehin Darika a Najeriya da Afrika, Dahiru Usman Bauchi. Za a sanar da lokacin yi masa jana'iza yayin da ake cigaba da masa addu'o'i.
Naziru Tahir Usman, dan Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya bayyana shirinsa na neman zama gwamnan jihar Bauchi a zaben 2027, ya ce ya nemi izinin Annabi SAW.
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Dahiru Bauchi ya mika godiyarsa ga Shugaban Kasar Aljeriya, Abdelmadjid Tebboune saboda karrama alfarmar da ya roka.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya gana da jagororin Darikar Tijjaniyya karkashin Sheikh Ibrahim Shehu Dahiru Usman Bauchi. Ya roki a yi wa Tinubu addu'a.
Irahim Sheikh Dahiru Bauchi ya ce Shehi ba shi da akidar cewa Sheikh Ibrahim Inyass na bayyana a bango ko bishiya. Ya ce Sanusi II ba Khalifan Tijjaniyya ba ne.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Samu kari