Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai bar Abuja ranar Asabar 20 ga watan Disambar 2025 domin ziyartar jihohi uku, Borno, Bauchi da Lagos kafin hutun ƙarshen shekara.
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani ya jagoranci tagawa zuwa ziyarar ta'aziyya gidan Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya yi alkawarin ci gaba da ayyyukan alherin marigayin.
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Radda ya jagoranci babbar tawaga ta malamai da shugabanni zuwa gidan marigayi Sheikh Dahiru Bauchi domin yin ta'aziyya.
Nazir Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya ce mahaifinsu ba rasuwa ya yi, ya koma wata rayuwa ce da har abada. Ya ce Sheikh Dahiru Bauchi na raba aljanna.
Iyalan marigayi babban malamin darikar Tijjaniyya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi sun nada babban yayansu, Sayyid Ibrahim a matsayin Khalifan mahaifinsu.
Khalifa Muhammadu Sanusi II ya bayyana yadda marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya ke masa addu'a a shekarun baya da yadda ya dawo Sarautar Kano saboda addu'arsa.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya ziyarci gidan Sheikh Dahiru Bauchi ya bayar da uzuri kan rashin halartar jana'izar Dahiru Bauchi da ya yi saboda ba ya kasa.
Manyan malamai da dama a Najeriya daga kowane bangare sun nuna alhini game da rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi inda suka bayyana gudunmawarsa ga Musulmi.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya haramta yi masa Maulidi a ranar haihuwarsa bayan ya rasu. Shehu Dahiru Bauchi ya fadi dalilin da ya ce kada a masa Maulidi.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Samu kari