Sheikh Ahmed Gumi
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Ahmad Mahmud Abubakar Gumi ya bayyana cewa ya samu sabon labari na shiri da ake yi don nuna wa duniya wai ana kashe kiristoci.
Sanannen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya musanta rade-radin da cewa ya tsere zuwa Turkey saboda barazanar Donald Trump.
Malamin addinin Musulunci Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa duk ganawarsa da ‘yan bindiga ta kasance ne tare da jami’an gwamnati da rundunar ‘yan sanda.
Sheikh Ahmad Gumi ya ce ƴan bindiga ba sa kai hari babu dalili, yana mai kiran gwamnati da ta nemi sulhu da su domin samun zaman lafiya a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen lauya Malcolm Omirhobo ya tanka wa shahararren Malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi kan batun kiransa dan ta'adda.
Malamin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya ce watarana Musulmi zai shugabanci Amurka. Ya yi magana ne bayan nasarar Zohran Mamdani a New York.
Fitaccen malamin addinin Muslunci, Sheikh Ahmed Abubakar Mahmud Gumi ya bayyana dalilinsa na goyon bayan Shugaba Bola Tinubu kan yafewa Maryam Sanda.
A labarin nan, za a ji cewa Shikh Ahmad Muhammad Gumi ya bayyana cewa addinin Musulunci bai amince a rika zaluntar juna a rayuwar aure ba, ya ba malamai shawara.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya yi kira ga hukumomi su sake nazari kan bukatar sulhu da 'yan bindigan Najeriya bayan an yi sulhu tsakanin Hamas da Isra'ila.
Sheikh Ahmed Gumi
Samu kari