
Sheikh Ahmed Gumi







Sanannen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmed Abubakar Gumi, ya nuna goyon bayansa kan kudirin haraji da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta kawo.

Malamin addinin Musulunci a jihar Kaduna, Sheikh Ahmed Mahmud Gumi ya ba gwamnatin Najeriya shawara kan yadda za ta yaki yan kungiyar Lakurawa a kasar.

Za a ji Sheikh Bashir Aliyu Umar ya fallasa ‘cushen N40bn’ a majalisar tarayya. Malamin ya nuna takaici kan zargin badakalar cushe a kasafin kudi.

Babban malamin Musulunci, Sheikh Ahmed Mahmud Gumi ya yi magana kan sulhu da yan bindiga inda ya ce bai taba zuwa wurin yan ta'addan shi kadai ba.

Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Ahmed Mahmud Gumi ya nuna damuwa kan ayyukan yan bindiga inda ya ce sun sauya salon fadansu da aka sani a baya.

Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi ya zargi gwamna Bala Mohammed da sake tabo shi. Sheikh Dutsen Tanshi ya maidawa Gwamnan Bauchi martani kan karbe filin Sallar Idi.

Malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ya bayyana cewa 'yan bindiga sun dauki makamai ne domin yaki da mayar da su koma baya da aka yi.

Yayin da aka yada bidiyon tawagar Bello Turji suna kona motocin sojoji, malamin Musulunci, Sheikh Ahmed Gumi ya yi magana kan yadda rashin tsaro ya yi katutu.

Babban malamin musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya tunawa matasa alkawarin da suka yi masa. Shehin ya ji labarin Dogecoin amma babu wanda ya tuna da shi.
Sheikh Ahmed Gumi
Samu kari