
Shehu Sani







Sanata Shehu Sani ya sha rubdugu da ya goyi bayan dakatar da gwamna Siminalayi Fubara. Shehu Sani ya ce sanya dokar ta baci a Rivers ce mafita kawai.

Tsohon sanatan jihar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya yi wasu kalamai da ake ganin shaguɓe ne ya yi wa tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai.

Sanata Shehu Sani ya yi magana kan zaben Kaduna a 2019 inda ce ya rasa kujerarsa ne saboda ya ki amincewa da bashin dala miliyan 340 na Nasir El-Rufai.

Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya yi magana kan gwamnatocin Bola Tinubu da Muhammadu Buhari. Ya ce Tinubu ya fi Buhari kokari.

Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bayyana matsayarsa kan tazarcen Gwamna Uba Sani a zaben 2027. Ya ce zai goya masa baya ya ci gaba da mulki.

Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya caccaki Malam Nasir El-Rufai. Shehu Sani ya ce tsohon gwamnan ya jawowa APC a asara a jihar Kaduna.

Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu, ya fito ya gayawa duniya dalilinsa na komawa jam'iyyar APC daga PDP. Ya ce abubuwa sun sauya a yanzi a APC.

Tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, ya kaddamar da littafi kan tarihin rayuwarsa. Juga-jigan 'yan siyasa sun yi martani a kan hakan.

Tsohon shugaba, Sam Nujoma ya rasu yana da shekara 95. Ya jagoranci kwatar ’yancin Namibia daga Afrika ta Kudu, kuma an san shi da tsayuwa kan muradun mutanensa
Shehu Sani
Samu kari