Cocin Anglican
Fasto Elijah Ayodele ya ce Naira miliyan 150 ba za su iya sayen takalmin da yake sawa ba, yana karyata zargin karɓar kuɗin sihiri daga Bayo Adelabu.
Babban Fasto, David Oyedepo ya jaddada cewa ko dala biliyan ɗaya ba za ta sa shi shiga siyasa ba, yana cewa hakan ya sabawa tsarin rayuwarsa da yake so.
Ministan makamashi, Bayo Adelabu, ya zargi Fasto Elijah Ayodele da neman ya karɓi N150m da kayayyaki domin ya zama gwamnan Oyo a zaben 2027 da ke tafe.
Kungiyar MURIC ta caccaki Rabaran Dachomo kan ikirarin cewa gwamnatin Musulmi da Musulmi ta haifar da “kisan gilla ga Kiristoci”, tana cewa maganarsa ba ta da tushe.
Godswill Akpabio ya yi godiya ga Ubangiji kan ni'imar da ya yi masa da samun matsayi har zuwa zama Shugaban Majalisar Dattawa bai yiwu ba sai da taimakon Allah.
Wata baiwar Allah ’yar asalin Igbo ta bayyana yadda ta bar Katolika ta karɓi Musulunci, tana mai cewa ta samu natsuwa da cikakkiyar fahimta a sabon addininta.
Fasto Elijah Ayodele ya soki Shugaba Bola Tinubu saboda karuwar sace-sace da kashe-kashe, yana cewa idan ya kasa magance tsaro ya kamata ya yi murabus.
Tsohon shugaban NEPC, Mista Olusegun Awolowo, ya rasu yana da shekara 62a duniya, lamarin da iyalansa suka tabbatar a wata takaitacciyar sanarwa.
Hukumar Yaki da Masu Yi wa tattalin arzikin kasa ta'adi watau EFCC ta cafke wata malamar coci, Archbishop Angel Oyeghe bisa zargin cin zarafin Naira.
Cocin Anglican
Samu kari