Bikin Sallah
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana kokarin ganin jama'a sun rayu a cikin walwala, yayin da ta ba da hutun Sallah babba.
Wani matashi a jihar Bauchi, Khamis Musa Darazo ya saye ragon layya wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya ce ya sanya wa 'yarsa sunan mamar Tinubu.
Gidauniya daga ƙasar Turkiyya za ta yi layyar shanu 6,000, sannan ta raba wa musulmi naman a Abuja da wasu jihohi 11 ciki har da Kano da Kaduna da babbar sallah.
An bayyana muhimman ayyukan ibada guda 10 da ke so kowane Musulmi ya yi a kwanaki 10 na farkon watan Zul Hijja. Ana son yin azumi a ranar Arafah.
Mutanen unguwar Nayinawa a jihar Gombe sun saye ragon layya wa gwamna Inuwa Yahaya. An yi wa shugaban gwamnonin Arewa kyautar ne saboda aikin kwari.
Hukumar kiyaye haɗurra watau FRSC reshen jihar Osun ta tabbatar da mutuwar mutum 2 a wani mummunan hatsarin babbar mota da ya auku ranar Litinin.
Mai alfarma sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar II ya bayyana gobe Laraba, 28 ga watan Mayu, 2025 a matsayin 1 ga watan Dhul Hijjah, 1446H.
Hukumomin ƙasar Saudiyya su sanar da ganin jinjirin watan Babbar Sallah yau Talata, sun ce alhazai za su yi hawan Arfah ranar Alhamis, sallah ranar Juma'a.
Mai alfarma Sarkin Musulmi ya fitar da sanarwa cewa za a fara duba watan sallar layya a ranar Talata, 27 ga Mayu, 2025. Za a duba jinjirin watan a sassan Najeriya.
Bikin Sallah
Samu kari