Sabon Farashin Man Fetur
Gwamnatin tarayya ta ce maido da tallafin man fetur zai iya rusa nasarorin tattalin arzikin Najeriya da aka samu bayan cire tallafin a shekarar 2023.
Atiku Abubakar ya ce zai dawo da tallafin mai da ya yi niyya ga ’yan Najeriya, yana zargin gwamnatin Tinubu da ci gaba da ba dillalan man fetur rangwamen haraji.
Gbenga Olawepo-Hashim ya zargi Atiku Abubakar da kasancewa ɗaya daga cikin waɗanda suka fara goyon bayan cire tallafin man fetur, yana neman ya yi wa ‘yan Najeriya.
Matatar Aliko Dangote ta faɗaɗa rabon man fetur kyauta zuwa jihohin Kano, Imo, Anambra da Nasarawa domin rage kuɗin sufuri da farashin mai a Najeriya.
Jigon APC a Kebbi, Aminullah Mustapha, ya soki alkawarin Atiku na dawo da tallafin man fetur, yana zargin tsohon tsarin da almundahana da kuɗaɗen gwamnati.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyyar APC mai mulki ta caccaki alkawarin da Atiku Abubakar na yi ya yan Najeriya na cewa zai dawo da tallafin man fetur.
Dr Ibrahim Jalo Jalingo ya yi magana kan muhawarar tallafin man fetur, inda ya ce 'yan Najeriya za su so tallafi idan tattalin arzikin ƙasa zai iya ɗaukar nauyinsa.
Matatar Dangote ta kara farashin fetur zuwa N1,185 yayin da farashin danyen mai na Brent ya haura dala 93 kan ganga saboda rikicin Amurka da Iran.
Shugaba Tinubu ya caccaki Atiku kan alƙawarin dawo da tallafin man fetur, yana cewa hakan alama ce ta rashin fahimtar shugabanci da tattalin arziki.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari