Sabon Farashin Man Fetur
A labarin nan, za a ji tagomashin da matatar man Dangote ta fara samu ana dab da fara sayar da hannun jari ga daukacin yan kasuwar da ke sin zuba jari.
A labarin nan za a ji cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dauki alkawarin fitar da wasu tsare-tsare da za su farfado da matatun Najeriya da suka dade ba aiki.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore, ya bayyana cewa zai dawo da tallafin man fetur idan ya samu nasarar zama shugaban kasa.
Shugaban NRS, Zacch Adedeji, ya ce cire tallafin mai ya taimaka wa tattalin arzikin Najeriya, yana mai cewa kudin tallafin zai iya kai N53 tiriliyan.
Hukumar RMAFC ta ce Najeriya ta kashe tiriliyan ₦1.16 kan tallafin fetur a 2021, yayin da Majalisar Dattawa ke binciken rahotannin harkokin mai da iskar gas.
Matatar Dangote da ke jihar Legas ta rage farashin fetur zuwa N1,165 kan kowace lita daga N1,215, sannan ta sauke farashin dizal zuwa N1,570 a Najeriya.
A labarin nan za a ji cewa wasu daga cikin yan kasuwar man fetur a Najeriya sun yi kuka da yadda ake zargin NMDPRA da nuna son kai a rabon lasisin shigo da mai.
Masu sayar da man fetur sun rage farashin fetur da har N23 kan lita a manyan matatun ajiya, yayin da gasa da karin tace mai a gida suka haifar da saukar farashi.
Rahoton MEMAN ya nuna Najeriya ce ta fi kowace ƙasa a Afirka tashin farashin fetur a 2026, inda farashin ya ƙaru da kashi 39.5% sakamakon yaƙin Amurka da Iran.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari