Sabon Farashin Man Fetur
A tsawon sa'a ɗaya kacal da buɗe saida hannun jarin matatar Dangote a ranar Litinin, dubban masu zuba jari sun zuba fiye da naira biliyan 10 kawo yanzu.
An barke da zanga-zanga a Siriya saboda karin farashin fetur da kashi 40, yayin da mutane suka rufe hanyoyi bayan matakin gwamnati na kara kudin makamashi.
Maida tallafin fetur zai ci amfanin Najeriya naira tiriliyan 20 duk shekara, lamarin da zai kara jefa kasar a bashin kudi da matsalar tattalin arziki mai tsanani.
Sanarwa ta nuna cewa Matatar Dangote ta fara sayar da hannun jari 4.1bn kan N525, inda ake sa ran tara N2.15trn domin faɗaɗa ayyuka da ƙarin zuba jari.
Matar Dangote ta ƙara farashin fetur zuwa N1,350 kan lita, wanda ya zama ƙarin Naira185 cikin mako 3 duk da farashin danyen mai na Brent ya ragu.
Fadar Shugaban Ƙasa ta yi watsi da shirin Atiku Abubakar na dawo da tallafin man fetur, tana mai cewa zai lalata gyare-gyaren tattalin arziƙi a kasar.
Farashin man fetur ya kai N1,430 a wasu gidajen mai a Abuja yayin da karin farashin Dangote da rikicin Mashigar Hormuz ke kara tsadar mai da sufuri.
Hukumar Makamashi ta Duniya (IEA) ta kiyasta cewa an yi asarar gangar mai kusan biliyan 2.8 da ake fitarwa ta Mashigar Hormuz tun bayan fara yaƙin Amurka da Iran.
Atiku Abubakar ya gode wa wata mace da ta yi masa addu’a, yana mai bayyana yadda tallafin samar da mai zai rage tsadar sufuri da rayuwa ga iyalan Najeriya.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari