Muhammadu Sa'ad Abubakar
Oba OmoTooyosi ya ce bai dace a kafa shari'ar Musulunci a Kudu maso Yamma ba, yana mai cewa dimokuradiyya ce kadai za ta tabbatar da zaman lafiya.
Mai alfarma sarkin Musulmi ya ayyana Juma’a 31 ga Janairu 2025 a matsayin 1 ga Sha’aban yayin da kwamitocin duban watan suka kasa ganin jinjirin watan.
Yayin da watan Azumi ke kara gabatowa, Majalisar Sarkin Musulmi ta umarci al'ummar Musulmi da su fara duba watan Sha’aban 1446 AH a gobe Laraba, 29 ga Janairun 2025.
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya tura sakon ta’aziyya ga Musulmai da Kiristoci kan mutuwar Qamardeen Ajala da Engr. Sunday Makinde.
Majalisar kolin harkokin addinin Musulunci karkashin jagorancin sarkin Musulmi ta bukaci dakatar da kafa masarautar Sayawa a garin Tafawa Balewa zuwa Bogoro
A 2024 an yi rikicin sarauta inda manyan sarakuna daga Arewacin Najeriya suka fuskanci kalubale daga gwamnoni. Aminu Ado Bayero, Sarkin Musulmi da Lamido Adamawa
Mai alfarma sarkin Musulmi ya jagoranci raba zakka a jihar Jigawa. Jigawa ta yi fice wajen raba Zakka a Najeriya. Gwamna Namadi ai taimaki shirin zakka.
Gwamna Umaru Bago zai rika daukar nauyin karatun mata 1,000 duk shekara domin karanta fannin lafiya. Zai raba kwanfutoci miliyan 1 a makarantun gwamnati.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya yi alhinin rasuwar sanannen malamin addinin musulunci, Sheikh Muyideen Ajani Bello.
Muhammadu Sa'ad Abubakar
Samu kari