Labaran Rasha
Shugaban Najeriya Bola TInubu ya halarci taron BRICS na 2025 a kasar Brazil. Ya yi magana kan tattalin duniya da wasu abubuwa. Najeriya ta shiga kulla alaka da BRICS
An tsinci gawar Starovoit, ministan harkokin sufurin Rasha, da harbin kansa a kusa da Moscow, bayan korarsa daga aiki da kuma zargi da hannu a badakalar Kursk.
Wani matashi dan Najeriya ya shiga annun sojojin Ukraine yayin da ya ke taya Rasha yaki. An kama Kehinde Oluwagbemileke ne a Rasha saboda laifin kwayoyi.
Ministocin tsaro daga kasashen China da Iran da Rasha sun hadu a kasar China domin tattauna batutuwan da suka shafi tsaro bayan yakin Iran da Isra'ila.
Shugaban Amurka Donad j Trump ya kai hare hare kan cibiyoyin nukiliyar Iran. Rasha, Saudiyya da wasu kasashe sun yi martani da cewa harin bai da ce ba.
Mataimakin shugaban Majalisar tsaron Rasha ya bayyana cewa ƙasashe da dama sun nuna a shirye suke su bai wa Iran makaman nukiliya bayan harin Amurka.
Bayan hare-haren da Isra’ila ta kai cikin Iran, kawayenta sun yi gum, sai Rasha ce kaɗai ta tsaya da ita, yayin da CRINK ke kiran zaman sulhu a yankin.
Sanata Ben Murray-Bruce ya ce ya hango cewa ana daf da shiga yakin duniya na uku sakamakon mallakar makamin nukiliya. Ya ce Najeriya za ta zauna lafiya a yakin.
Gwamnatin kasar Ukraine na tsoron cewa rikicin Iran da Isra’ila zai dauke hankalin duniya daga yaki da Rasha, kuma hakan zai karfafa Moscow karfi.
Labaran Rasha
Samu kari