Ginin Tituna
Matar Bola Tinubu, Oluremi ta yi kyautar kudi N1bn ga jami'ar OAU yayin wata ziyara da ta kai. Oluremi Bola Tinubu ta bukaci a rika tsaftace muhallin jami'ar.
Gwamnatin tarayya ta amince da kwangilar N158bn ga kamfanin Dangote domin gina tituna daga tashar Lekki Deep Sea zuwa babbar hanyar Shagamu-Benin.
An sake samun ambaliyar ruwa a jihar Borno inda babbar hanya ta tsage gida biyu. Lamarin ya faru ne a kan babbar hanyar zuwa Damboa da ta hadu da Maiduguri
Duk da shan duka ya ke yi game da layin siyasarsa, mawakin siyasa, Dauda Abdullahi Kahutu Rarara ya kaddamar da shirin aikin gina titi a jihar Kano.
A wannan labarin, kun ji cewa wani gini ya sake faduwa a karamar hukumar birnin jihar Kano yayin da ake ci gaba da samun mamakon ruwan sama a sassan jihar.
A wanannan labarin, gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana takaicin yadda aikin titin Garko ke tafiyar hawainiya, lamarin da ya sa shi daukar mataki.
A wannan labarin za ku ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da aikin titin garin Kunci da ke karamar hukumar Ghari a Kano domin amfanin jama'a.
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana aniyarta na magance matsalar karancin muhalli da wasu mazauna jihar ke fuskanta. Za a sayar kam farashi mai rahusa.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta gaji ayyukan gina tituna 2,064 da ke bangarorin Najeriya da dama daga gwamnatin baya, kuma ana bukatar N16trn don kammala su.
Ginin Tituna
Samu kari