Haduran mota a Najeriya
Wani mummunan hatsarin mota da ya auku ya yi sanadiyyar salwantar da ran wata amarya da kawayenta a jihar Neja. Mutane da dama sun jikkata a hatsarin.
Wani mummunan hatsari ya yi ajalin sabuwar amarya, ƙawaye 5 da wasu mutane a yankin Lukoro a jihar Neja da yammacin ranar Jumu'a, FRSC ta tabbatar.
An samu asarar rayuka bayan aukuwar wani mummunan hatsarin mota a kan titin Kaduna zuwa Kano. Hatsarin motan ya kuma jikkata wasu mutane da dama.
Deborah Ohamara, fitacciyar mai watsa shiri a kafar watsa labaran Nigeria Info FM ta mutu sakamakon hatsarin mota da ya rutsa da ita a titin filin jirgi.
Gwamna Malam Dikko Umaru Radda ya aika da saƙon ta'aziyya ga iyalan waɗanda suka mutu sakamakon hatsarin mota mallakin gwamnatin jihar Katsina KTSTA.
An samu aukuwar wani mummunan hatsarin mota a jihar Kwara. Hatsarin motan wanda ya ritsa da wasu motoci biyu ya yi sanadiyyar rasuwar mutum 10 har lahira.
Wani matashi sabon dan sanda mai suna Abba Safiyanu wanda aka fi sani da 'Abba Wise' ya gamu da ajalinsa bayan tirela ta murkushe shi a jihar Jigawa.
An samu aukuwar wani mummunan hatsarin mota a jihar Kwara bayan wasu motoci guda biyu sun yi taho mu gama. Mutum 11 sun rasu yayin da wasu suka jikkata.
Wani mummuna hatsari ya rutsa da mutum 23 a kan hanyar Kaduna zuwa Zariya, inda mutum shida suka mutu, 11 suka jikkata. Hatsarin ya faru a safiyar Talata.
Haduran mota a Najeriya
Samu kari