Jihar Rivers
Wasu dandazon matasa sun maida ƴan sandan da aka tura ofishin hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Ribas yayin da ake shirin zaɓen kananan hukumomi.
Wasu mazauna jihar Ribas sun bijirewa ruwan sama inda su ka tsunduma zanga-zanga kan yunkurin hana gudanar da zaben kananan hukumomi a jihar da za a yi gobe.
Rundunar ƴan sandan jihar Ribas ta bayyana cewa ba za ta shiga harkokin zaɓen kananan hukumomin da za a yi ranar Asabar ba, ta ce za ta yiwa umarnin kotu biyayya.
Gwamnan Ribas, Siminalayi Fubara ya dakile yunkurin da aka ce ‘yan sandan karkashin jagorancin wani mataimakin kwamishinan ‘yan sandasuka yi na sace kayan zabe.
Matasan PDP sun yi zanga zanga kan zaben kananan hukumomi da za a yi Rivers. Yan PDP sun tunkari hedikwatar yan sanda da hukumar DSS kan hana zaben da suke so.
Yayin da ake shirin gudanar da zaben kananan hukumomi, Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers na fuskantar matsala daga jam'iyyun PDP da kuma APC kan zaben.
Wasu matasa sun gudanar da zanga zanga a sakatariyar jam'iyyar PDP da ke jihar Rivers. Masu zanga zangar sun nuna adawarsu da zaben da za a yi a jihar.
Yayin da ake shirye shiryen zaben kananan hukumomi a jihar Ribas, Gwamna Siminalayi Fubara ya ba ma'aikata hutun kwanaki biyu domin kowa ya koma gida.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya roki ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike da ka da ya kunno wuta a jihar Oyo. Makinde ya yabi Wike.
Jihar Rivers
Samu kari