Jihar Rivers
Ministan Abuja, Nyesom Wike na gwabza rikici da 'yan siyasa masu rike da madafun iko. Yana rikici da gwamnonin Bauchi, Rivers, Oyo da sakataren APC na kasa.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayo Fayose, ya ce Shugaba Bola Tinubu ba zai sadaukar da Ministan birnin Abuja, Nyesom Wike, domin Gwamna Siminalayi Fubara ba.
Shugaban masu rinjaye da wani dan Majalisa daya sun bayyana cewa ba su goyon bayan tsige Gwamna Fubara, tare da mataimakiyarsa , Farfesa Ngozi Odu.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta cafke wani fasto a jihar Rivers kan zargin shirin raba Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo, da duniya.
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Ribas ta tbbatar da mutuwar mutum shida yan gida daya bayan sun kwanta barci a gida, ana zargin hayakin janareta ya kashe su.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar dokokin Ribas ta bayyana ɓacin rai bisa abin da ta kira katsalandan a kokarinta na tsige Gwamna Siminalayi Fubara.
Ministan Harkokin Abuja, Nyesom Ezenwo Wike ya bayyana cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai iya sauke shi daga kujerarsa a duk lokacin da ya ga dama.
Gwamnan Rivers, Siminalayi Fubara, ya bukaci jama’a su kwantar da hankalinsu yayin da majalisar dokoki ke ci gaba da yunkurin tsige shi daga mulki.
Tsohon dan takarar APC a zaben gwamnan jihar Rivers, Tonye Cole ya bayyana cewa Gwamna Fubara ya fada haramtaccen tsagi lokacin da ya sauya sheka a jihar.
Jihar Rivers
Samu kari