Jihar Rivers
Jam'iyyar APC ta samu nasara a zaben kananan hukumomin da aka gudanar a jihar Rivers. APC ta lashe zabe a karamar hukumar da Gwamna Siminalayi Fubara ya fito.
Hukumar zaben jihar Rivers, RSIEC ta fitar da sakamakon zaben kananan hukumomi a jihar, jam’iyyar APC ta lashe kananan hukumomi 20 daga cikin 23.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yaba kan yadda ake gudanar da zaben kananan hukumomi na jihar Rivers. Ya ce Fubara zai dawo kan mulki.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa wani mutum ya ransa bayan babbar motar kaya ta murkushe shi yayin da yake hanzarin zuwa sallar Juma’a.
NDLEA ta kama dilan kwayoyi Sunday Ibigide a Delta, ta lalata gonakin wiwi a Enugu, ta kuma kwato magungunan buguwa na biliyoyi a Rivers da sauran jihohi.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya sake samun damar karbe tsarin siyasar jihar Rivers. Ministan ya kafa mutanensa a jam'iyyun APC da PDP.
An samu rudani a Rivers bayan fitar da sakamakon zaben fitar da gwani da aka yi a ƙananan hukumomi wanda ake shirin zaben a karshen watan Agustan 2025.
Kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), ya bayyana cewa ba zai sayar da matatar Port Harcourt ba. Shugaban kamfanin ya ce za a ci gaba da gyaran matatar.
Al'ummar da ke zaune a yankin da ake haƙo mai a yankin Neja Delta sun bayyana Rotimi Amaechi a matsayin ɗan takarar da za su marawa baya a inuwar ADC a 2027.
Jihar Rivers
Samu kari