Rabiu Kwankwaso
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar adawa ta NDC ta bayyana yadda aka so tsayar da Mustapha Kwankwaso takara amma daga baya aka hakura aka ba Kwamred.
A labarin nan za a ji cewa Sanata Rufa'i Sani Hanga da Kabiru Gaya da aka hango a wajen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bai yi wa jam'iyyar NDC dadi ba.
A labarin nan, za a ji cewa ata kungiyar Yarbawa ta bayyana cewa Olusegun Obasanjo ya na yi wa Bola Tinubu aiki ta hanyar hade Obi da Kwankwaso a zabe mai zuwa.
Peter Obi ya musanta zargin nuna wariya ga 'yan Arewa, yana mai cewa ya ɗauki nauyin Musulmai zuwa Hajji tare da tallafa wa makarantun Almajirai.
Sanata Rufai Hanga ya gana da Bola Tinubu tare da Sanata Barau da Kabiru Gaya, abin da ya ƙara ƙarfafa jita-jitar cewa zai sauya sheƙa daga NDC zuwa APC kafin 2027.
Yarjejeniyar wa'adi ɗaya tsakanin Peter Obi da mataimakinsa, Rabiu Kwankwaso ta raba kan ACF da MBF, yayin da lauyoyi suka ce ba ta da ƙarfin doka.
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal ya yi hasashen cewa tikitin Peter Obi da Rabiu Kwankwaso na iya samun damar lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Mataimakan takarar shugaban kasa na Bola Tinubu, Atiku Abubakar da Peter Obi sun jawo sabon zazzafar muhawara, yayin ake hasashen tasiri a zaben kasa na 2027.
Gwamnatin Kano ta sanar da shirin biyan ma'abota kaddarori fiye da 1,400 diyyar kudade tare da ba su filaye kyauta sakamakon shafar gidajensu da ginin hanyoyi ya yi!
Rabiu Kwankwaso
Samu kari