Rabiu Kwankwaso
Dan Kwankwasiyya, Kabiru Adamu Abdullahi, tsohon aminin Kwankwaso, ya fice daga NDC zuwa APC, yana mai cewa zai goyi bayan Bola Tinubu a zaɓen 2027.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya buƙaci Bola Tinubu ya kare dimokuraɗiyya, ya bai wa adawa damar yin aiki cikin ’yanci, tare da shawartar ’yan Najeriya.
Shugaban Kwankwasiyya a karamar hukumar Nassarawa, Abdulaziz Gidanruwa, ya ziyarci Gwamna Abba Yusuf yayin da ake sa ran zai bar NDC zuwa APC gabanin 2027.
A labarin nan, Dan majalisar jiha mai neman takarar majalisar tarayya a Madobi/Kura/Garun Mallam ya ce duk da Kwankwaso mutumin kirki ne, dole yan takara su yi aiki.
Sansanonin Peter Obi da Rabiu Kwankwaso sun musanta rahotannin rikicin neman mukamai a kwamitin yaƙin neman zaɓen jam'iyyar NDC na shekarar 2027.
A labarin nan za a ji wani dan takara a jam'iyyar NDC ya bayyana muhimmancin da Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso ke da shi wajen inganta Najeriya idan aka zabe su.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce Dauda Kahutu Rarara bai yi laifi ba da ya yi waka yana sukar Farfesa Isa Ali Pantami kuma bai kamata ya fusata ba.
A labarin nan za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi martani ga kalaman Sheikh Jingir bayan ya kausasa harshe a wani taro da ka yi a jihar Kano.
Rikicin da ke tsakanin Olusegun Obasanjo, da tsohon mataimakinsa, Atiku Abubakar, ya taka rawa wajen rarrabuwar kawuna a cikin gamayyar adawa a ADC.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari