Rabiu Kwankwaso
Dattawan jam'iyyar APC a jihar Ondo sun yi alkawarin samawa shugaba Bola Tinubu kuri'a miliyan 1.5 a 2027, sama da wanda Rabiu Kwankwaso ya samu a Kano.
Babban kusa a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima, ya bayyana cewa gwamnatin Shugaba Bola Tinubu na kokarin tarwatsa 'yan adawa. Ya ce ba za ta yi sahihin zabe ba.
Tawagar 'yan Najeriya mazauna Faransa sun ba Sanata Rabiu Musa Kwankwaso lambar yabo saboda yadda ya ke tallafawa mutane da tallafin karatu a Kano.
Yayin da ake shirye-shirye zaben 2027, wasu majiyoyi suka ce Goodluck Jonathan da magoya bayansa na kokarin jawo Rabiu Kwankwaso domin tafiya tare.
A labarin nan, za a ji yadda NNPP ta bayyana illar da ta hango, wanda ya tilasta mata korar wasu daga cikin ƴan majalisa da su ka ci zaɓe a inuwar jam'iyyar.
Madugun tafiyar Kwankwasiyya kuma jagoran NNPP na kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi ganawa ta musamman da jagororin jam'iyyar a Cross River.
Hausawa da sauran 'yan Arewa da ke kasuwar lemo a jihar Benue sun mika kuka ga Sanata Rabiu Musa Kwankwaso bayan sun tsunduma yajin aiki saboda matsaloli.
Rikicin NNPP reshen jihar Kano ya iara bayyana bayan dakatar sa Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa, tsagin Jibrin Doguwa ya gargadi bangaren Kwankwasiyya.
Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Kiru da Bebeji, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa ya bayyana cewa idan ya ga dama zai iya barin NNPP ya koma APC, ko PDP.ko ADC.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari