Rabiu Kwankwaso
Shugaban tsagin NNPP, Agbo Major ya ce Rabiu Kwankwaso da magoya bayansa sun bar jam'iyyar tun bayan rushewar haɗin gwiwa a 2022 inda ya ba su tare da su.
Magoya bayan tafiyar Kwankwasiyya a Birtaniyya sun gudanar da taro na musamman a Birtaniya. Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ne jagoran Kwankwasiyya a duniya.
Buba Galadima ya karyata yiwuwar Kwankwaso ya haɗa kai da Tinubu a 2027, ya ce NNPP ce za ta tantance shugaban Najeriya yana mai jaddada karfin Kwankwaso.
Wani jigon APC, Kwamred Faizu Alfindiki ya yi magana kan siyasar jihar Kano inda ya shawarci Sanata Rabiu Kwankwaso ya nemi afuwar Abdullahi Umar Ganduje.
Na hannun daman tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP a zaben 2023, Rabiu Musa, Abdulmumin Jibrin, ya gana da Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin tarayya ta tsaya kai da fata wajen cewa tana zuba ayyuka a Arewa kamar yadda ta ke yi a sauran sassan kasa.
Shugaban tsagin jam'iyyar NNPP na jihar Kano, ya yi magana kan yiwuwar sauya shekar jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Wasu rahotanni sun sake fitowa daga hukumar tsaro ta DSS game da Kwamishinan sufuri na Kano, Ibrahim Namadi bayan belin dilan kwaya da ake zargi a jihar.
Dan Majalisa mai wakiltar Ƙiru da Bebeji, Abdulmumini Ƙofa ya bayyana cewa jagoran NNPP, Rabiu Kwankwaso ne kaɗai zai iya yanke shawara kan sauya sheƙa zuwa APC.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari