Rabiu Kwankwaso
A labarin nan, za a ji yadda NNPP ta bayyana illar da ta hango, wanda ya tilasta mata korar wasu daga cikin ƴan majalisa da su ka ci zaɓe a inuwar jam'iyyar.
Madugun tafiyar Kwankwasiyya kuma jagoran NNPP na kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi ganawa ta musamman da jagororin jam'iyyar a Cross River.
Hausawa da sauran 'yan Arewa da ke kasuwar lemo a jihar Benue sun mika kuka ga Sanata Rabiu Musa Kwankwaso bayan sun tsunduma yajin aiki saboda matsaloli.
Rikicin NNPP reshen jihar Kano ya iara bayyana bayan dakatar sa Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa, tsagin Jibrin Doguwa ya gargadi bangaren Kwankwasiyya.
Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Kiru da Bebeji, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa ya bayyana cewa idan ya ga dama zai iya barin NNPP ya koma APC, ko PDP.ko ADC.
Jigon APC a jihar Kano, Musa Ilyasu Kwankwaso ya yaba wa Bola Ahmed Tinubu game da ayyukan alheri da yake yi ga al'ummar Arewacin Najeriya a mulkinsa.
Dan majalisar tarayya daga jihar Kano da ke wakiltar mazabar Kiru/Bebeji a ƙarƙashin NNPP, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa ya yi hasashen zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa 'dan majalisar tarayya mai wakiltar Kiru/Bebeji a Kano, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa, Abdulmumin Jibrin ya magantu kan sauya Kashim.
Abdulmumin Jibrin Kofa ya bayyana cewa yankin Arewacin Najeriya na fama da rashin hadin kai. Ya nuna cewa Shugaba Bola Tinubu zai ji dadin hakan a 2027.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari