Rabiu Kwankwaso
Jagoran NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso ya karbi dan takarar gwamnan Kogi, Dr Sam Omale daga YPP zuwa NNPP. 'Yan Kwankwasiyya sun yi murna da sauya shekara.
Babban jigo a jam'iyyar APC, Sam Nkiri ya yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya shawo kan Rabiu Musa Kwankwaso domin karfafa nasararsa a 2027.
Tsagin jam'iyyar NNPP ya bayyana cewa ba ya tare da Rabiu Musa Kwankwaso kan maganar shiga jam'iyyar APC. NNPP ta ce ta riga ta kori Kwankwaso da Kwankwasiyya.
Jagoran NNPP na kasa kuma dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Rabiu Musa Kwankwaso ya gana da wakilan al'umma daga karamar hukumar Bebeji a Kano.
Ana sa ran manyan baki da suka hada da Shugaba Bola Tinubu, Atiku Abubakar da Rabiu Kwankwaso za su halarci bikin nadin sabon Sarkin Ibadan a makon gobe a Ibadan.
A ranar Asabar aka daura auren 'ya'yan Muhammad Bello Adoke da Sayyu Idris Dantata a Kano. Alhaji Aliko Dangote, Rabiu Kwankwaso, Ibrahim Dankwambo sun hallara.
A daura auren dan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a jihar Kano ranar Juma'a. Abba Kabir Yusuf ne ya nemawa Mustapha Rabiu Kwankwaso auren a wani masallaci.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi maganar da ke nuna yiwuwar shiga jam'iyyar APC mai mulki. Jama'a da dama sun masa martani ciki har da kwamishinan Ganduje.
A labarin nan, za a ji cewa Sanara Rabi'u Musa Kwankwaso ya bayar da tabbacin yiwuwar koma wa APC idan jam'iyya mai mulki ta cika wasu sharudda ga NNPP.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari