Rabiu Kwankwaso
A labarin nan, za a ji cewa tsohon 'dan majalisa da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya i wa afuwa, Farouk Lawan ya fadi abin da ya raba da da Kwankwaso.
Bayan yada jita-jitar Rabiu Musa Kwankwaso zai koma APC, tsohon gwamnan ya jaddada cewa sauya shekar sa zai kasance da sharudda, ciki har da samun mukamai.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ziyarci babban malamin Darika a Najeriya, Sheikh Sharif Saleh a Abuja bayan rasuwar wani dan shi. Ya roki Allah ya jikansa.
Wani jigo kuma daya daga cikin jagororin tafiyar Kwankwasiyya a Gobirawa da ke Dala, Alhaji Amadu Danfulani ya sauya sheka daga NNPP zuwa jam'iyyar APC.
Sanata Barau Jibrin ya karbi tarin 'yan NNPP da Kwankwasiyya zuwa APC. Sun fito daga Mutanen kananan hukumomin Bagwai da Shanono sun yasar da jar hula.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi kira ga jami'an gwamnatinsa kan nuna halayen kirki wajen sauke nauyin da aka dora musu. Ya ce hakan na da muhimmanci.
Wani kusa a jam'iyyar APC a jihar Kano, Hon. Seyi Olorunsola, ya bayyana cewa jam'iyyar APC za ta samu nasara a Kano ba tare da goyon bayan Rabiu Musa Kwankwaso ba.
Tsohon shugaban APC na ƙasa kuma tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya caccaki Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Gwamna Abba Kabir Yusuf game da mulki.
Ana hasashen wasu abubuwa da dama za su faru a siyasar Kano idan har Rabiu Musa Kwankwaso ya koma jam'iyyar APC mai mulki ya hadu da Abdullahi Ganduje.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari