Rabiu Kwankwaso
Tsohon dan takarar shugaban kasa kuma jagoran jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta cewa jam'iyyar na fama da rikicin cikin gida.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce NNPP a shirye take ta yi haɗin gwiwa da jam’iyyun siyasa ko manyan ‘yan takara, ciki har da APC, kafin zaɓen 2027.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya karyata cewa shi ne juya gwamnatin Abba Kabir Yusuf kamar yadda ke ta zargi a baya-bayan nan.
Shugabannin jam'iyyar APC a jihar Kano sun karbi 'yan NNPP da suka sauya sheka a Fagge da Ungogo. Abdullahi Ganduje ya yaba da matakin da suka dauka.
Sanatta Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana abin da yasa ya gagari masu a ciki da wajen Kano da masu kambun baka yayin ganwa da shugabannin ALGON a Kano.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi gargadi mai zafi ga yan siyasa da ke fice wa daga tsarin Kwankwasiyya.
Gwamna Abba Yusuf ya ce babu wanda zai iya raba shi da jagoransa Rabiu Musa Kwankwaso, yayin da aka yi bikin murnar cikar Kwankwaso shekaru 69 a Kano.
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya kafa tubalin gina jami’ar likitanci a Kwankwaso, Madobi, domin murnar zagayowar ranar haihuwarsa ta 69.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon sakataren gwamnatin Kano, Dr. Abdullahi Baffa Bichi ya fito da wasu kalamai a kan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari