Rabiu Kwankwaso
Shugaban jam'iyyar NNPP a jihar Kano, Hashimu Dungurawa, ya ce APC ta rasa karfinta kuma ba za ta iya cin zaben 2027 ba sai da tasirin Kwankwaso.
A wannan labari, za a ji cewa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya bayyana damiuwa a kan karuwar rashin tsaro a Kebbi, Kano da wasu jihohin Arewacin Najeriya.
Mataimakin Shugaban APC na Kudu maso Gabas, Ijeoma Arodiogbu ya ce ba zai taba yiwuwa ba Rabiu Musa Kwankwaso ya yi wata kawance da Atiku Abubakar.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya sake yi tsokaci kan sarautar Kano. Ya bayyana halastaccen sarkin da gwamnati ta amince da shi.
'Yan majalisar wakilai na jam'iyyar NNPP sun fito sun yi bayani kan jita-jitar da ke cewa suna shirin sauya sheka daga jam'iyyar zuwa wasu jam'iyyu.
A labarin nan, za a ji yadda tsofaffin gwamnonin Kano da ke da zafin adawa da juna, Sanata Rabi'u Musa Kwankwasi da Dr. Abdullahi Umar Ganduje sun hadu Abuja.
Dan majalisar wakilai na Kano Municipal, Hon. Sagir Ibrahim Koki ya sanar da fita daga NNPP. Ya bayyana cewa rikicin cikin gida ne ya sanya shi daukar matakin.
Tsagin jam'iyyar NNPP ya zargi Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da cin amanar jam'iyya yayin da manyan 'yan siyasar NNPP ke komawa APC da PDP a fadin Najeriya.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru da Bebeji, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa ya sanar da fita daga NNPP da Kwankwasiyya zuwa APC a Kano tare da goyon bayan Tinubu.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari