Rabiu Kwankwaso
Majalisar dokokin jihar Kano ta yi bayani kan samuwar yan bangaren Kwankwaso da Abba Kabir Yusuf a majalisa. Ya ce ba ruwansu da zancen Abba tsaya da kafarka.
Gwamnatin jihar Kano ta yi martani kan labarin bullar baraka tsakanin jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso da gwamna Abba Kabir Yusuf.
Rikicin NNPP ya kara ƙamari a Kano. Abba Kabir Yusuf ya daina daga wayar Rabi'u Kwankwaso saboda rikicin siyasa kuma ya kaucewa haduwa da Kwankwaso.
Jam'iyyar NNPP mai mulki a jihar Kano ta samu kanta a cikin rikici. Wasu 'yan majalisar wakilai guda biyu na jam'iyyar sun fice daga tafiyar Kwankwasiyya.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya soki matakin gurfanar da kananan yara a gaban kotu da rundunar 'yan sandan Najeriga ta yi a Abuja.
Rabi'u Kwankwaso ya nuna damuwa kan matsalar wutar lantarki da ta addabi Arewacin Najeriya. Kwankwaso ya bukaci a samar da wutar lantarki a jihohin Najeriya.
Da alamu dai rikicin NNPP ya ɗaba kan manyan jiga-jiganta, taron Dr. Rabiu Kwankwaso da ƴan majalisar tarayya na Kano ya ƙara nuna ɓarakar da ta kunno kai.
Kotu ta hana zaben Kano, wani lauya ya nuna cewa in dai aka yi zabe a haka bayan wannan hukuncin na Kotu, to zance mafi gaskia an yi wahalar banza.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci samar da doka da za ta ba mataimakan gwamnoni iko da ayyukansu na musamman a Najeriya.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari