Rabiu Kwankwaso
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na cigaba da karbar matasa da kungiyoyi domin jaddada akidar Kwanwasiyya a gidajensa da ke Kano da Abuja Abba na shirin shiga APC.
Masu 'yan NNPP masu biyayya ga Sanata Rabiu Kwankwaso sun kauracewa taron da gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya shirya domin tallafawa matasan Kano.
Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da raba kayan tallafi ga matasan Kano 2,260 bayan koya musu sana'o'i. Ya yabi Rabiu Kwankwaso, ya soki Abdullahi Ganduje.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kano ta bakin Kwamishinan yaɗa labarai, Ibrahim A Waiya ya bayyana cewa ba da ka ake maganar sauya sheƙar Gwamna ba.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso zai fuskanci sabon kalubale da jam'iyyarsa ta NNPP a kan batun tsaya wa takarar Shugaban kasa a zaɓen 2027.
Majiyoyi sun bayyana cewa dan jagoran NNPP na kasa, Rabiu Musa kwankwaso da waua kwamishinoni sun yanke shawarar ba za su bi Abba Kabir zuwa APC ba.
Rikici ya barke tsakanin Kwankwaso da Gwamna Abba Yusuf yayin da wasu 'yan NNPP ke shirin shiga APC a Kano. Kwankwaso ya ce a biya su wahalar da suka yi.
Shugaban jam'iyyar NNPP na Kano ya gargadi Gwamna Abba Kabir Yusuf kan barin jam'iyyar, yana mai bayanin cewa jam'iyyar ta fi cika ka'idojin doka a Najeriya.
Rikicin siyasa ya barke tsakanin Gwamna Abba Kabir Yusuf da Sanata Rabiu Kwankwaso a Kano, yayin da sauya sheka daga NNPP zuwa APC ke jefa jam’iyya cikin ruɗani.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari