
Rabiu Kwankwaso







Tsohon kwamishina a jihar Kano, Musa Iliyasu Kwankwaso ya bukaci ‘yan adawa su daina sukar Shugaba Bola Tinubu inda ya ce su ba shi dama ya gyara kasa.

Jam'iyyar NNPP karkashin jagorancin Agbo Major ta bayyana cewa yarjejeniyarta da ƴan Kwankwasiyya ta kare bayan kammala zaben shugaban kasa na 2023.

Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yii magana kan matakin da Bola Tinubu ya dauka na dakatar da gwamna Siminalayi Fubara. Kwankwaso ya caccaki Tinubu

Jam'iyyar NNPP ta ce maganar da Nasir El-Rufa'i ya yi na cewa gwamnatin tarayya da APC na haddasa rikici a cikin 'yan adawa gaskiya ne ba karya ba.

Yayin da aka fara shiri ta karkashin kasa game da zaben 2027, jam'iyyun adawa a Najeriya sun yunkuro domin kokarin tumbuke Bola Ahmed Tinubu daga mulki.

Jam'iyyar NNPP mai adawa ta harzuka kan kalaman da Nasir El-Rufai ya yi na cewa gwamnatin tarayya na da hannu a cikin rikicin da ya addabe ta. Ta ba shi wa'adi.

Bayan alaƙa ta yi tsami tsakanin Nasir El-Rufai da gwamnatin Bola Tinubu da APC, tsohon gwamnan ya tattara komatsansa zuwa jam'iyyar adawa da SDP.

Injiniya Buba Galadima ya yi magana kan shirin hadakar jam'iyyun adawa a Najeriya inda su a Kwankwasiyya suna da tsari da kuma ra'ayi kan yadda suke tafiya.

Fitaccen dattijon dan siyasa a Arewacin kasar nan, Buba Galadima ya bayyana fargabar matsalar da shigo da kayan abinci zuwa Najeriya zai haifar a nan gaba.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari