Rabiu Kwankwaso
Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar shugaban kasa na NDC a zaben shekarar 2027, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar ficewa daga jam'iyyar.
Tsugunne ba ta kare ba tsakanin shugabannin jam'iyyar NDC a Kano da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Sun zarge shi da yin kaka-gida kan komai a jam'iyyar.
An shigar da jam'iyyar adawa ta NDC da Rabi'u Kwankwaso da Peter Obi ke cikinta kara kotu kan zargin cewa ta karya sharadin zama jam'iyyar siyasa a Najeriya.
Jam’iyyar NDC da takarar haɗin gwiwar Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso na fuskantar turjiya daga wasu shugabanni da masu zaɓe a Arewacin Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar ADC da Nasiru Yusuf Gawuna ya bari ta fara nemansa domin ya tsaya mata takarar gwamnan jihar Kano bayan ya rasa a NDC.
Wata kungiyar matasan Arewacin Najeriya ta nuna adawa da kawance Peter Obi da Sanata Rabiu Kwankwaso sabida ya saba wa muradan yankin, ta nemi karin bayani.
Babban malamik coci a Najeriya, Fasto Elijah Ayodele ya garhadi Peter Obi kan alakarsa da jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaos gabanin zaben 2027.
Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta ce ADC, NDC da sauran jam’iyyun adawa na koyon darussa daga tsarin dimokuradiyyar cikin gida da take aiwatarwa.
Jigo a jam'iyyar ADC, Kenneth Okonkwo ya ce goyon bayan Peter Obi a zaben shugaban kasa na 2027 na iya taimaka wa Bola Tinubu kai tsaye ko a kaikaice.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari