Rabiu Kwankwaso
Gwamnatin Kano karkashin Abba Kabir Yusuf ta yi karin haske kan wasu wurare da za ta ruguza a kan hanayr BUK. Yan kasuwa sun shigar da kuka ga gwamnatin jihar.
Shugaban jam'iyyar NNPP a yankin Arewa maso Yamma, Dakta Sani Danmasani ya ce masu ruwa da tsaki a Kano sun fara bijirewa Sanata Rabiu Kwankwaso.
Wanda ya kafa NNPP, Dakta Boniface Animeobonam ya musanta cewa an samu baraka a cikin jam'iyyar, amma ya ce akwai matsala da su ke fuskanta inda ya zargi Kwankwaso.
Uban jami'yyar NNPP, Dakta Boniface Aniebonam ya caccaki Sanata Rabiu Kwankwaso da hukumar INEC kan sauya tambari da kuma launin jam'iyyar gaba daya.
Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya amince da yin ayyuka guda 10 masu muhimmanci da za su shafi talakawa a jihar Kano. A yau Laraba ya amince da ayyukan.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir na jihar Kano da Rabiu Kwankwaso sun jajantawa kwamishinan ilimi mai zurfi, Yusuf Kofar Mata game da iftila'in gobara a gidansa.
Tsagin NNPP ya zargi dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Rabi'u Musa Kwankwaso da kokarin kwace jam'iyyar,lamarin da ya ce ba za su amince ba.
Hukumar zabe a jihar Adamawa ta sanar da sakamakon zaben kananan hukumomi da kansiloli da aka gudanar a jihar a jiya Asabar 13 ga watan Yulin 2024.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso ya ce Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya dauki matakin rushe masarautu saboda cika alkawuran kamfe da ya dauka.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari