Rabiu Kwankwaso
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya kai ziyarar ban girma ga Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Kano ranar Alhamis 25 ga watan Yunin 2026.
Fitaccen Fasto Elijah Ayodele ya musanta zargin bata suna da Rabiu Musa Kwankwaso ya yi masa, yana mai cewa kalamansa na annabci ba hari ba ne ga kowa.
Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar kai Primate Ayodele kotu.
Jam'iyyar PRP ta ayyana labarin ca ake yadawa cewa Sanata Rabiu Kwankwaso ya sagi fom 69 na takara a cikinta, a matsayin mara tushe balle makama.
Shahararren mawakin siyasa, Dauda Adamu Kahutu wanda aka fi sani da Rarara, ya yi zargi kan madugun Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso.
Tsohon shugaban hukumar PCACC ta jihar Kano, Barista Muhyi Magaji Rimin Gado ya zargi Kwankwaso da karkatar da biliyoyin Naira daga asusun jihar Kano.
Mustapha Rabiu Musa Kwankwaso, ɗan tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya zama ɗan takarar mataimakin gwamna na jam'iyyar NDC a zaɓen 2027 da ke tafe.
Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NDC a zaben 2027, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi magana kan dokar da ta bullo da ita.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bukaci gwamnatocin tarayya da na jihohi su kara zage damtse kan matsalar tsaro.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari