Rabiu Kwankwaso
Sanusi Sa'id Kiru ya rike kwamishina a zamanin APC, ya soki gwamnatin NNPP. Amma an gano NGO na kasashen duniya in suka turo kudi, awon gaba da aka rika yi.
Abba Gida Gida ya fadi abin da ya faru tsakaninsa da matar shugaban DSS a baya, ya ce Uwargidar Shugaban na DSS ta zagi iyayena, ta sha alwashin hana shi mulki.
'Yan Kwankwasiyya sun fara cika bakin cewa za su rufe bakin 'yan adawa. Abba yana kokarin rufe bakin ‘yan adawa, gwamnatin NNPP ta baro ayyuka iri-iri a Kano.
A yau Juma'a 23 ga watan Agustan 2024 jiga-jigan siyasar Najeriya da dama suka samu halartar daurin auren yar Atiku Abubakar a yau Juma'a a birnin Abuja.
Rahotanni sun bayyana cewa hukumar PCACC ta jihar Kano ta ci gaba da tsare Musa Garba Kwankwaso kan gaza cika sharadin beli. Ana zarginsa da hannu a rashawa.
Musa Garba Kwankwaso ya fito ya kalubalanci binciken da hukumomin yaki da cin hanci da rashawa ke yi masa kan badakalar siyo magunguna a jihar Kano.
Shugaban ƙungiyar shuwagabannin NNPP na jihohi, Tosin Odeyemi, ya ce ya zama tilas ƴan Najeriya sun shure batun addini ko ƙabila a lokacin babban zaɓen 2027.
Hukumar PCACC ta kama wasu mutane biyar da suka hada da dan uwan Kwankwaso, Musa Garba, Alhaji Mohammed Kabawa, babban sakataren ma’aikatar kananan hukumomi.
Hukumar yaki da rashawa ta jihar Kano ta fara binciken dan uwan Rabi'u Kwankwaso da shugaban ma'aikata, Shehu Wada Sagagi kan zargin cin hanci da rashawa.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari