
Rabiu Kwankwaso







NNPP reshen Arewa maso Gabas ta gargadi 'ya'yanta a kan su yi hattara da wasu korarrun 'yan hjam'iyya da ke yada labarin karya a kan hukuncin kotu.

Bangaren Rabiu Musa Kwankwaso ya yi watsi da batun da kw nuna cewa Kotun Tarayya mai zama a Abuja ta kwace shugabancin jam'iyyar NNPP daga hannunsa.

Jam'iyyar NNPP ta bayyana cewa babu kamshin gaskiya a cikin labarin da masu tawaye a jam'iyyar karkashin Major Agbor ke yadawa na cewa an kore su.

Babbar kotun tarayya da ke zama a Abuja ta kwace ragamar shugabancin NNPP a hannun tsagin Rabiu Kwankwaso. Ta ce ba za ta shiga rikicin jam'iyya ba.

Jagoran NNPP na kasa, Sanata Rabi'u Kwankwaso ya karbi wasu jiga jigan APC da suka sauya sheka zuwa NNPP daga karamar hukumar Doguwa ta jihar Kano.

Jagoran NNPP na kasa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya yi Allah wadai da kisan matafiya ƴan Arewa da aka ce suna hanyar zuwa Kano a jihar Edo, ya nemi a ɗauki mataki.

Shugaban NNPP na jihar Ondo, Peter Olagookun ya bukaci Atiku Abubakar da sauran ƴan adawa su marawa Rabiu Musa Kwankwaso baya a zaɓen 2027 mai zuwa.

Sanata Godswill Akpabio ya ce Kano za ta dawo hannun APC a 2027. Ya ce Abdullahi Ganduje, Barau Jibrin da Basheer Lado za su kawo wa Bola Tinubu Kano a 2027.

Tsohon gwamnan kuma jagoran jam'iyyar NNPP na ƙasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya dura jihar Kano yayin da ake shirin bukukuwan ƙaramar sallah.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari