Jam'iyyar PDP
Ministan birnin Abuja, Nyesom Wike ya yi alhinin rasuwar Dan Orbih, yana bayyana marigayin a matsayin aboki na gaskiya da amintaccen abokin siyasa.
Iyalai sun tabbatar da rasuwar babban jigo a jam'iyyar PDP, Cif Daniel Osi Orbih, wanda ke alakar siyasa ta kusa da ministan birnin Abuja, Nyesom Wike.
Jam'iyyar PDP Mai adawa ta amince da shirin G-100 na hada jam’iyyun adawa domin kayar da APC da neman sauya gwamnati a zaben shugaban kasa na 2027.
ADC ta bayyana dalilin rashin halartar Atiku taron G-100, tana mai cewa tattaunawar ta shafi jam’iyyu ne, yayin da tallafin man fetur ya zama batun haɗin gwiwa.
Jam’iyyun adawa sun kafa kwamitoci biyar da aka ba kwanaki 30 domin tsara hanyar samun ɗan takarar haɗin gwiwa da ƙarfafa haɗin kansu gabanin zaɓen 2027.
Shugaban jam'iyyar LP na Gombe, Usman Kalala, ya yi murabus ya koma PDP tare da Shehu Durbi da magoya bayansu, yana mai goyon bayan takarar Pantami.
A labarin nan, za a ji Omoyole Sowore ya bayyana cewa zai dawo da tallafin man fetur, inda ya ce ya gano matsalolin da ke tattare da tsarin kuma zai magance su.
Sanata Danjuma Goje ya sake tabbatar da cewa yana cikin jam'iyyar APC, yana mai cewa ba zai sauya jam’iyya domin neman kujerar Majalisar Dattawa ba.
Sanata Saliu Mustapha ya fice daga jam'iyyar APC mai mulki ya koma PDP, inda ya karbi tikitin takarar Sanatan Kwara ta Tsakiya a zaben shekarar 2027.
Jam'iyyar PDP
Samu kari