Jam'iyyar PDP
Tsagin jam'iyyar NNPP ya zargi Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da cin amanar jam'iyya yayin da manyan 'yan siyasar NNPP ke komawa APC da PDP a fadin Najeriya.
Babbar kotun tarayya ta dakatar da PDP daga gudanar da taron kasa da kuma hana INEC sa ido, bayan korafin Sule Lamido cewa an tauye masa hakkinsa na shiga zabe.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta shirya daukar matakin ladabtarwa kan ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike. Ta shirya korarsa daga jam'iyyar.
Jam'iyyar APC mai adawa a jihar Zamfara ta caccaki PDP mai mulki. APC ta ce PDP ta tsorata kan ziyarar da Bello Matawallw yake shirin kawowa jihar.
Dr. Wole Oluyede ya lashe zaɓen fitar da ɗan takarar gwamna na PDP a jihar Ekiti don zaɓen 2026. PDP ta sha alkawarin kayar da APC saboda gazawar gwamnatin Oyebanji.
Hukumar zabe ta INEC ta ayyana Gwamna Chukwuma Soludo na jam’iyyar APGA a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Anambra da aka gudanar ranar Asabar.
Jami'an hukumar INEC sun fara sanar da sakamakon zaben gwamnan Anambra na 2025. Dan takarar jam'iyyar LP da Peter Obi ya goyi baya ya fadi a mazabarsa.
An rahoto cewa Gwamna Charles Soludo na jam'iyyar APGA ya lashe zabe a rumfar zabe ta Uruagu Ward 1, da ke karamar hukumar Nnewi ta Arewa, rumfar dan takarar LP.
Tsagin PDP na Abdulrahman ya zabi Mao Ohabunwa a matsayin sabon shugaban kwamitin amintattu domin dawo da adalci, gaskiya, da amincewar jama’a a cikin jam’iyyar.
Jam'iyyar PDP
Samu kari