Jam'iyyar PDP
‘Yan majalisar wakilai shida da suka fito daga jihar Rivers sun sauya sheka daga PDP zuwa APC, lamarin da ya kara raunana jam’iyyar PDP a majalisar tarayya.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya sha alwashin gudanar da zaben kananan hukumomi kafin ya bar mulki a shekarar 2027. Makinde ya kuma rantsar da shugabannin 0YSIEC.
Jam’iyyar PDP a Jigawa ta soki dakatar da tsohon gwamna Sule Lamido daga kwamitin amintattu, tana cewa matakin yana barazana ga hadin kan jam’iyya.
A ranar 15 ga watan Disamba, 2025, wa'adin da INEC ta ba jam'iyyu na tsaida 'yam takara a zaben gwamnan Osun ya cika, za yi zaben a shekarar 2026.
Hukumar INEC ta fara daukar matakan sulhu domin kawo masalaha a tsakanin shugabannin jam'iyyar PDP da ke adawa da juna, ta shirya taro na musamman a Abuja.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki a Najeriya. Shugaban APC na kasa ya tabbatar da hakan.
Wasu ‘yan majalisar wakilai hudu daga jihar Rivers sun sauya sheka zuwa APC, tare da bin sahun Gwamna Siminalayi Fubara bayan rikicin siyasa a jam’iyyar PDP.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya ba da tabbacin cewa ba zai sauya sheka daga jam'iyyar PDP mai adawa zuwa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ba.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta samu kari kan sanatocin da take da su a majalisa. Wani sanatan PDP daga jihar Kaduna, ya sauya sheka zuwa APC.
Jam'iyyar PDP
Samu kari